Wednesday

Home INEC ta fitar da Sabbin samfurin Akwatin zabe na 2019. (Yana da 'ka'idoji)
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyanar da samfurin hotunan akwatunan zaben da za’a yi amfani da su wajen jefa kuri'a a zabukkan 2019.

Zaben 2019, ATIKU , buhari

Akwatinan zaben na da kaloli daban-daban, inda ko wanne kallan akwati yake bayyana.

- Jan akwati shine na shugaban kasa.

- Bakin akwati kuma na yan majalisar dattawa,

- koren akwati na majalisar wakilai.

Dukkkan zabukan guda uku za’a yi su ne ranar Asabar mai zuwa 16 ga watan Fabrairu, 2019.

Sauran zabukan za’a yi su ne ranar 2 ga watan Maris 2019, inda shima a wannan rana.

-  jan akwati shine na gwamnoni.

- Bakin akwatin shine na majalisar jiha.

Suma wadannan zabukan za’a yi su rana daya, INEC ta fitar da wanan bayanin ta shafin ta na twitter.
No comments:
Write Comments