Wednesday

Home Mp3 music : Rarara Again -Sai Baba Sai Buhari (Audio)

Rarara -Sai Baba Sai Buhari (Audio)


Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Sai Baba Sai Buhari ” wannan wakar ta masoya baba buhari ce domin kuwa 2019 sai baba sai buhari.
Source @Arewablog

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kusaman baitin baba na kara kwari
– Sai baba sai buhari
– Baba buhari da osinbajo kuri
– Kazo nazo munzo da alkairee
 -- Gawar pdp ta fara wari
– Ga maigaskiya maganin mai karya zo da dama
– Baba buhari mulkin kasar nan mun sallama ma

PLAY NOW


OR

DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments