Sunday

Home Music; '''Da Yanzu Angama''' "Da tuni BaBa Yaci Zabe" Song By RaRaRa.

Music; '''Da Yanzu Angama''' "Da tuni BaBa Yaci Zabe" Song By RaRaRa.


Sabuwar wakar Dauda kahutu rarara wadda yayi sakamaon daga babban zaben Nigeria.


GA WASU DAGA CIKIN BAITOCI WAKAR:-


- Da Yanzu Angama

- Da tuni baba yaci zabe

-  Allah ya kaimu sati daya ba fushimuke ba.

- Tallakawa kar kuyi fushi

- Buhari yana Godiya.

- Sai buhari uban gaskiya

- Ranar asabar tana zuwa zamu kure wasu.

- Ranar asabar da aka daga  baba bai sani ba.

- Ga 'Dan lukuti da su tsula sai mun kame wasu.

-  Duk wanda ya zaburo kubarshi yazo ga wasu,

PLAY NOW


OR


DOWNLOAD NOW

DOWNLOAD MORE SONGS HERE
No comments:
Write Comments