Sunday

Home Music mp3 :- Nura M Inuwa -Nabeela (Audio)
nura m inuwa songs download
nura m inuwa, umar m shariff

Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Nabeela ” wannan wakar ta musammance gareku masoya, musamman masu masoyiya nabeela ayi saurare lafiya.
nura m inuwa songs download
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
SOURECE AREWABLOG
– Nima yau nemanki nake
– Zuciya bagenki take Nabeela rabin rai fitila
– Rabona ya rantse tunda na hadu da allurar ruwa
– Kin nunan soyayya nabeela a so bazan yada ki ba
– Kin nunan soyayya nabeela a so yazan barki ba
– Sabo da maza jari abinda kashuka shi zaka tarar
– Rabo ka hadani da wace zuciya ke so rai kar yabarar
– Abinda ta furtamin naganshi cikin yini yau shin zan mayar
– Soyayya dan Allah nabeela takemin batun yanzu ba

nura m inuwa songs download
PLAY NOW
OR

DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments