Monday

Home Music mp3 - Rarara Ft New song -Aikin Gama Ya Gama 2019
Sabuwar wakar Rarara tare da yaransa wace suka sakeyi akan dage zabe mai suna ” Aikin Gama Ya Gama ” wannan wakar ta musammance gaku masoya baba buhari.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kuyi hakuri ku kyale komai sai ya wuce
– Sai kayi takwas tallaka sai yasha jarmiya
– Kai ku bani sautin raba gardama
– Aikin gama ya gama.
– Sati daya anjuma
– Sai baba buhari
– Dattijo kudan zuma
– Tsoho hana hadama
– Kai zakaci angama.

PLAY NOW


OR


DOWNLOAD NOW

Upload-by-Arewablog
No comments:
Write Comments