Tuesday

Home Music:- Rarara -Yanci Bana Kudi Bane (Audio)

Music:- Rarara -Yanci Bana Kudi Bane (Audio)


Sabuwar wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Yanci Bana Kudi Bane ” wannan wakar ta musammance ga ku masoya yan siyasa masu saida yancisu yayin da akazo aka basu wasu yan kudi kalilan.
source arewablog
Shin ko kunsan matsalar da take tattare da hakan kuwa.
So shawara kar wanda ya sai da yancinsa dan kudi ka zabi ra’ayinka.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kusamana sautin baba
– Wannan wakar bata kudi bace ba
– Yanci bana kudi bane ba
– Anso a bamu daloli munki karba
– Nace kugayamusu yanci bana kudi bane ba
– Kuma wakar bana kudi bane ba
– Dani mai wakar bana kudi bane ba
– Da duk yayana bana kudi bane ba
– Abokina bana kudi bane ba
– Yayan yayana bana kudi bane ba
PLAY NOW


OR

DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments