Thursday

Home Sabuwar Wakar Isah Ayagi -""Sabon Labari"" [Prod By Kasheepu] : Download
Isah ayagi

Sabuwar Wakar Isah Ayagi -""Sabon Labari"" [Prod By Kasheepu]

Sabuwar Wakar Isah Ayagi -""Sabon Labari"" [Prod By Kasheepu  isah ayagi songs , arewablog.com , arewa24.com wakoki , isah ayagi 2019 songs. new songs isah ayagi


Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai taken ” Sabon Labari ” wannan waka ce zuwa gareku masoya domin nishadantar daku a kullum sai ayi saurare lafiya.
GA WASU DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sabon labari ne ruwan bana zai cinye gwani

– Zance ya kare dan bana ga tarko yakama aku
– Ba zana fada ba ajiyo mutuwar sarki baki na
– Ni mai waka ne harshena shine alkalami na

– Ba zan saida ba koda za akashe mukashe agaba ne
– Inzan kai suke rauni yafi takobi tsini

PLAY NOW


OR


DOWNLOAD NOW 
Uploaded by Arewablog


No comments:
Write Comments