Wednesday

Home Shugaba Buhari ya yi tazarce, ya doke Atiku da kuri'u 3.9m : Karanta
Shugaba hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya alanta shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda yayi nasara a zaben 2019 kuma zai shugabanci najeriya daga 2019 zuwa 2023.

Bayan sauraro dalla-dalla daga bakin hukumar INEC sakamakon zaben kujeran shugaban kasan Najeriya da aka gudanar ranar Asabar, 23 ga watan Febrairu, 2019, muna tabbatar muku da cewa shugaba Muhammadu Buhari ne ya lashe zaben.
Yace: "Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC cika sharrudan da ake bukata, ya zama zakaran wannan zabe."

Muhammadu Buhari ya samu kuri'u 15,191,847 a zaben inda ya kayar da sauran yan takara 73 a jihohi 19, kuma mai binsa, Atiku Abubakar na jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, ya lashe jihohi 18 da kuri'u 11,262,978
Buhari ya lallasa Atiku da banbancin kuri'u 3,928,869
Lasta nan domin karanta sakamakon jihohi 36 da Abuja
Sakamakon da dukkan jam'iyyu 73 suka samu:
A 19,209
AA 14,380
AAC 33,953
AAP 8,902
ABP 4,523
ACD 11,325
ACPN 7,223
ADC 97,874
ADP 54,930
AGA 4,689
AGAP 3,071
ANDP 3,104
ANN 16,779
ANP 3,586
ANRP 4,340
APA 36,866
APC 15,191,847
APDA 26,558
APGA 66,851
APM 26,039
APP 3,585
ASD 2,146
AUN 1092
BNPP 1,649
CAP 1,111
CC 2,391
CNP 1,874
DA 2,769
DPC 5,242
DPP 14,483
FRESH 4,554
FJP 4,174
GDPN 41,852
GPN 4,924
HDP 1,663
ID 1,845
JMPP 1,853
JP 1,911
LM 1,438
LP 5,074
MAJA 2,651
MMN 14,540
MPN 2,752
NAC 2,279
NCMP 1,378
NCP 3,799
NDCP 1,192
NDLP 1,588
NEPP 1,524
NFD 4,096
NIP 2,248
NNPP 6,111
NPC 10,081
NRM 6,229
NUP 5,323
PCP 110,196
PDP 11,262,978
PPA 21,822
PPC 8,979
PPN 4,622
PT 2,613
RAP 2,972
RBNP 1,792
RP 2,388
SDP 34,746
SNC 28,680
SNP 3,941
UDP 3,170
UP 1,561
UPN 1,631
WTPN 732
YES 2,394
YPP 21,886

SOURCE LEGIT.NG
No comments:
Write Comments