Monday

Home Yau ne za'a cigaba da Kidaya sakamakon zabe na kasa , : cewar Shugaban Hukumar INEC
Professor Muhammad yakubu yace dalilin da yasa aka dage sanar da sakamakon zabe sabo da ba’a kammala kawo sakamakon daga jahojin kasarnan ba.

Inec result 2019, Election result 2019,#Nigeria_desided_election_2019, sakamakon zabe 2019

Ranar sanar da sakamakon zaben  ta koma Yau litinin 11 na safe domin lokacin angama kawo sakamakon.

 Shugaban hukumar fadan sakamakon zaben shugaban kasa ta daga ranar 24,feb,2019 ya koma Yau litinin 25,feb,2019
No comments:
Write Comments