Saturday

Home Da duminsa: Sa'o'i kadan kafin zabe, Dan takarar APC a wata jiha ya koma PDP
Nome Innocent, Dan takarar kujerar majlisar jihar a karkashin jam'iyyar All Progressive Congress (APC) in Ebonyi State has decamped to the Peoples Democratic Party (PDP) kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito.

Dan takar ya bar jamiyyar sa

Ana sa ran za a gudanar da zabukan ciki gibi ne a mazabu uku a jihar ta Ebonyi.
Kamfanin dillancin labarai NAN ta ruwaito cewa dan takarar na APC a mazabar Ezza ta Arewa ya goyi bayan dan takarar jam'iyyar PDP, Friday Nwuhuo bayan ya fice daga APC.

DUBA WANNAN : Jerin sunayen Mata 31 da Buhari zai yiwa nadin mukamai a sabuwar gwamnatin sa.

Ya sanar da ficewarsa ne a wurin taron manema labarai da ya kira a Abakaliki inda Nome ya ce ya dauki matakin ficewa daga APC ne saboda ya lura jam'iyyar ba ta bayar da himma game da zaben.
No comments:
Write Comments