Sunday

Home Dadin Kowa Sabon Salo Episode 97:- Daga Tashar Arewa24
Sabon shirin Dadin kowa sabon salon na wannan makon domin nishadantar daku, Ku cigaba da kasancewa damu don samun sabon shirin a kan lokaci.


dadin kowa episode 97, kamaye , adama,


Duk da kamaye yana fishi da Hannatu amma hankalinsa ya tashi saboda rashin ganinta a gida, yabi duk wata hanya da zai ganta abin ya gagara, yayin da a gefe guda sabuwa ta turjewa Mal Ayuba a karon farko.DOWNLOAD NOWWatchout more videos Here


Note : wannan shafi bashi da alaka da gidan Tv na Arewa24.
No comments:
Write Comments