Thursday

Home Kai tsaye: Ana ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Adamawa
Da fari dai an kaddamar da zaben ranar 9 ga watan Maris a matsayin ba kammalalle ba, Ahmed Umar Fintiri, dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya samu kuri’u 367,471, yayinda gwamna mai ci, Jibrilla Bindow na jam’iyyar the All Progressives Congress (APC), ya samu kuri’u 334,995.
Sakamakon zaben Adamawa

Hakan na nufin Fintiri kne kan gaba da kuri’u 32,476, sai dai an soke wasu kuri’u da ya kai 40,988,, hakan yasa dole sai INEC ta shirya sake zabe a mazabu 44 da abun ya shafa.

Tantance masu zabe da jefa kuri’u zai farad a karfe 8am
Za a fara tantancewa da jefa kuri’u tsakanin karfe 8am da 2pm a wuraren rijista 29 a yankin, wanda ke da mazabu 44, a fadin kananan hukumomi 14 tare da masu zabe 40,988.

Check Here : Available Job For You


Ana nan ana tantance masu zabe da jefa kuri’u a mazabunsu Ardo Maguwa/Kofar Ardo PU 001, karamar hukumar Girei na jihar Adamawa.
Sai dai akwai karancin masu zabe da suka fito yayinda aka tsaurara matakan tsaro.

Sakamakon zabe daga karamar hukumar Guyuk mazabar 017
APC – 8
PDP – 176
Polling Unit 001, Guyuk LGA
APC - 0
PDP - 154
Dangir Dutse Polling Unit 001, Chikala Ward
APC - 0
PDP -144
Sakamakon zabe daga kudancin Yola
Bako Ward, Yola South LGA
APC - 60
PDP - 185
Michika LGA, Vazili PU 009:
ADC – 1
APC – 561
PDP – 6
Kikan PU 003 Numan LG
APC 1
PDP 362
Opalo Unit PU 005 Lamurde LG
PDP 258
APC 11
Zabarma PU 009 Numan LG
APC 26
PDP 199
Gyemun PU 001 Numan LG
APC 2
PDP 202
PU 019, J.K.Umaru Song LG
APC 86
PDP 170
Pwagui PU 024, Mubi LG
PDP 204
APC 1
Mitiri PU 023, Mubi LG
PDP 266
APC 2
Ribawa PU 016 Mubi LG
PDP 261
APC 7
Michika LGA
Fwa unit
PDP – 161
APC – 3
Jigalambu unit
PDP – 248
APC – 7
Moda Dlaka unit
PDP – 101
APC – 166
Mubi North LGA
Fagui Unit
PDP – 204
APC – 1
Mitiri Unit
PDP – 266
APC – 2
Ribawa Unit
PDP – 261
APC – 7

READ MORE RESULTS


Source: LEGIT.NG
No comments:
Write Comments