Sunday

Home Kai tsaye - Yadda take Kayawa a zaben gwamnoni na Kano.
Kafofin watsa labarai da dama sun ruwaito cewa, ana ci gaba da gwabzawa tsakanin dan takarar gwamnan jihar na jam'iyyar APC, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma dan takara na jam'iyyar adawa ta PDP, Abba Kabir Yusuf.
Abba kabir yusuf, Ganduje ya fadi, ganduje yaci.

Gabanin tabbatar da sahihancin wannan lamari daga bangaren hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ga yadda tiryan-tiryan sakamakon wasu rumfuna, mazabu, unguwanni da kuma wasu kananan hukumomi na jihar Kano ke ci gaba da kasancewa.

Karamar Hukumar Rimin Gado
APC 19,453
PDP 13,777
Karamar Hukumar Albasu
APC: 25,358
PDP: 18,441
Karamar Hukumar Bunkure
APC 20,407
PDP 20,222
Karamar Hukumar Madobi
APC: 24,491
PDP: 24,309
Karamar Hukumar Gezawa
PDP: 24,151
APC: 20,506

DUBA WANNAN : KAI TSAYE: Yadda zaben gwamnoni ke gudana a jihohin Borno, Adamawa da Yobe. 

Karamar Hukumar Bebeji
Gwamna
PDP: 18,533
APC: 17,418
Majalisa
PDP: 17,830
APC: 16885
Karamar Hukumar Kibiya
PDP: 17,373
APC: 15760
Karamar Hukumar Rano
APC: 16,694
PDP: 14,992
Karamar Hukumar Ungogo
Gwamna
PDP: 42,032
APC: 26,118
No comments:
Write Comments