Saturday

Home KAI TSAYE: Yadda zaben gwamnan Bauchi ke gudana a kananan hukumomi 15
A ranar 19 ga watan Maris, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gudanar da zaben gwamnoni da na 'yan majalisun dokoki. Sai dai bayan kammala zaben, hukumar ta sanya sunan jihar Bauchi daga cvikin jihohin da za a sake gudanar da zabe a rumfunan da ba a kammala zabensu ba.
SAHIHIN ZABEN BAUCH

Kamar yadda kwamishinan zabe na jihar Bauchi, Mr Kyari ya bayyana, akwai rumfunan zabe 36 da za a sake gudanar da zabensu a kananan hukumomi 15 na jihar, wanda kuma tuni hukumar ta kammala rarraba kayayyakin zaben, inda har wasu rumfunan ma zaben ya fara gudana a ranar Asabar, 23 ga watan Maris.

KARANTA WANNAN : Zargin magudi: Hukumar INEC ta maidawa kasar Amurka zazzafan martani 

Mun shirya tsaf, domin kawo maku muhimman bayanai, labarai game da rahotanni kan yadda zaben gwamnan jihar Bauchin zagaye na biyu ke gudana a rumfunan zaben da lamarin ya shafa. Hakan zai iya zuwa maku walau a labarin cikin hotuna ko kuma labari na zube akan tsarin rahoto.
-----------------------------------
9:00am - 11:00am :
Rahoto
A rumfar zaben Kagadaman Dass da ke a jihar Bauchi, an samu dan hargisti bayan da wasu 'yan siyasa suka isa wajen. Sai dai, masu kad'a kuri'ar sun fatattake su kuma komai ya dawo dai dai. Yanzu haka dai ana ci gaba da kad'a kuri'a lami lafiya a rumfar zaben.
-----
LGA: KIRFI
Ward: BARA
PU: 002
Time: 10.08am
An fara tantancewa da kada kuri'a da misalin karfe 8:45, kuma zaben yana gudana lami lafiya.
-----
LGA: Kirfi
Ward: Unguwa M. Jakin
PU: Kofar Ayuba
Time: 9:28am
- Ana ci gaba da kad'a kuri'a
- Akwai jami'an tsaro ('yan sanda, NSCDC)
- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau
- Akwai wakilan jam'iyya guda 4
-----
LGA: Ajili/Samadawo
Ward: Ehaje
PU: Ajili Primary Schol. 001
Time: 9:13am
- Ana ci gaba da tantancewa da kuma kad'a kuri'a tun wajen karfe 8.
- Akwai jami'an tsaro.
- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau.
-----
LGA: Kirfi
Ward:Bara Central, Kofar Sarki
PU: Yaki Bara (002)
- Ana ci gaba da kad'a kuri'a
- Akwai jami'an tsaro ('yan sanda, hukumar shige da fice)
- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau.
-----
L.G.A: TORO
Ward: RIBINA
PU: Salarma primary school 009
Ana ci gaba da kad'a kuri'a. Akwai jami'an tsaro a rumfar zaben.
-----
LGA: Shira
WARD: Bukul/Bangire
PU: Languran, Kofar Sarki (028)
Akalla akwai jami'an tsaro guda 20 a rumfar zaben, yayin da wasu 11 suka isa wajen da misalin karfe 8:30 na safiya
-----
LGA: TORO
WARD: Jama'a/Zaranda
PU: 031
An fara tantancewa da kuma kada kuri'a da misalin karfe 8 na safiya.
-----
Kafin fara bayyana maku abubuwan da ke wakana, bari mu fara yi maku bita kan yawan mutanen da suka yi rejistar zaben a rumfunan zabe 36 da ke cikin kananan hukumo 15 da aka soke zabensu.

ALKALERI (01)

 • BIRIN/ GIGARA/ YANKARI (07)

BARTAK - BARTAK PRIMARY SCHOOL (004)
MUTANE: 458

 • J JAMDA AMDA - PRIMARY SCHOOL (016)

MUTANE: 732

BOGORO (03)

 • BOGORO \D\"" (04)

MALLAR GIJI/H., DAJI - MALLAR (008)
MUTANE: 1130

DARAZO (05)

 • GABARIN (03)

UNGUWAR SARKI, KOFAR FADA GALADIMA (001)
MUTANE: 997

LANZAI (07)

 • UNGUWAR FADA, VILLAGE HEAD OFFICE I (001)

MUTANE: 1073


 • TUDUN WADA WARGI, PRIMARY SCHOOL (013)

MUTANE: 405

DARAZO (01)

 • GARIN JAURO BAPPAH, KOFAR JAURO BAPPAH (026)

MUTANE: 271

DASS (06)

 • DOTT (06)

KAGADAMA, KAGADAMA PRIMARY SCHOOL (004)

MUTANE: 872

GAMAWA (07)

 • ZINDI (11)

GARIN JAURO SHEHU, SHEHU VILLAGE (012)
MUTANE: 405

GANJUWA (08)

 • KARIYA (04)

HAKA TAFI, KOFAR SARKI (010)

MUTANE: 462

MIYA WEST (08)

 • JILI, KOFAR SARKI (020)

MUTANE: 844

GIADE (09)

 • UZUM \B\"" (08)

FAGUJI CENTRE, PRIMARY SCHOOL II (003)
MUTANE: 328

ZIRRAMI (10)

 • ZIRAMI, PRIMARY SCHOOL (003)

MUTANE: 473

DOGUWA CENTRAL (03)

 • GULBUM, KOFAR SARKI (007)

MUTANE: 552

U. ZUM \A\"" (07)

 • GADAULE, KOFAR JAURO (005)

MUTANE: 546

ITAS/GADAU (10)

 • ITAS (01)

UNGUWAR MATI, MAGAMA ITAS (003)
MUTANE: 1033

JANKUDE, BAKIN RIJIYA (015)
MUTANE: 388

ITAS KOFAR FADA, DISTRICT HEAD OFFICE 023)
MUTANE: 831

JAMAARE (11)


 • JAMA'ARE \B\"" (02)

JABBORI, JABBORI PRIMARY SCHOOL (010)
MUTANE: 524

HANAFARI (08)
MAMAHETA, GIDAN JAURO (020)
MUTANE: 305

KATAGUN (12)

 • MADARA (04)

DUNARI, KOFAR JAURO (009)
MUTANE: 333

MADANGALA (03)

DUHUWA, KOFAR JAURO (011)
MUTANE: 989

CHARACHARA PRIMARY SCH, PRIMARY SCHOOL (013)
MUTANE: 733

KIRFI (13)

 • DEWU EAST (06)

WURO GUMBAL, KOFAR SARKI (006)
MUTANE: 294

BARA

BARA CENTRAL, KOFAR SARKI/YAKI BARA (002)
MUTANE: 817

MISAU (14)

 • AJILIN/GUGULIN (05)

AJILI/SAMADAWO, AJILI PRIMARY SCHOOL (001)
MUTANE: 1007

NINGI (15)

 • JANGU (04)

BAURE, KOFAR MAI UNGUWA (013)
MUTANE: 692

NASARU (03)

 • ZAZIKAI, I, KOFAR MAI UNGUWA (005)

MUTANE: 350

HARDO LAGGA, KOFAR HARDO LAGGA (007)
MUTANE: 335

SAMA (09)

 • KWANGI I, KWANGI PRIMARY SCHOOL (018)

MUTANE: 530

TAFFI/GUDA (07)

 • UNGUWAR M. JAKIN, KOFAR AYUBA (018)

MUTANE: 626

SHIRA (16)
 • BUKUL/BANGIRE (03)

LANGURAN, KOFAR SARKI (028)
MUTANE: 438

TORO (18)

 • RIBINA (03)

SALAMA, PRIMARY SCHOOL (019)
MUTANE: 908

JAMA'A / ZARANDA (06)

 • ZULL PRY. SCH. (031)

MUTANE: 940

TAMA (10)

 • GURUNGU, KOFAR SARKI (014)

MUTANE: 522


 • ZUNA I, KOFAR SARKI (018)

MUTANE: 498
TOTAL
29 RAs
36 PUs
22,641

SOURCE NAIJA.NG
No comments:
Write Comments