Thursday

Home (Music mp3) Dafin So - Isah Ayagi - Audio
Isah ayagi mp3
Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai taken ” Dafin So ” domin nishadantar da masoya wakokin soyayya da na hausa a koda yaushe.
Wakokin isa ayagi, wakokin isah ayagi, dafin so isa iyagi

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ummee juyo kiganni so ya sakan dafi

– Ga maganinsa yayo batan dabo

– Ki taimaka da kauna kimin iso

– Dan karwace maicin bado

– A hankali da kauna na kamu

– Ciwon dake cikin rai ya famu

– Danaga babu ke sai na damu
DOWNLOAD NOW

@Arewasound

No comments:
Write Comments