Thursday

Home (Music mp3) New "Dawa Dawa Ta Bare" Sabuwar wakar Rarara Download Now
Rarara Dawa Dawa Ta Bare song

Rarara Dawa dawa ta bare, Dawa dawa ta bare rarara, Rarara Dawa Dawa Ta Bare ne Uban Abba yaci zabe

KANDAN DAGA CIKIN BAITUKAN WAKAR :-

Rarara Dawa Dawa Ta Bare ne Uban Abba yaci zabe.

- Ba damu ta bare ba

- Uban Abba shi yaci zabe

- Ganduje yaci kano, magudinku bai nasara ba

- Dan karen tsula da  tsula sai ku sake shirinku

- Uban Abba ne yaci zabe, ba damu ta bare ba.

- Babu kyau ba dadi fada da masu kwarewa

- kar ku ja da nufin rabbi don bazaku iyaba

- Dan sulen garo, murtala kwamandan gaske

- Si uban abba jihar kanonmu take a yanke

- Ina matasa yau madugunku yayi ta kansa.

MIX WITH ABBA ZAMAN GIDA DOLE Song

MIX WITH ANA TA CECEKUKE KANO TA GANDUJE CE Song

MIX WITH UBAN ABBA ZAMA DARAM Song

MIX WITH BABAN ABBA GANDUJE Song

End with Taleko talabe song.


PLAY NOWOR
#Link  DOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments