Sunday

Home (Video) Dadin kowa sabon salo episode 95 Arewa24

(Video) Dadin kowa sabon salo episode 95 Daga Tashar Arewa24.

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na makon da ya wuce ku kasance tare damu.

ACIKIN WANNAN MAKON:
Hankalin Kawu Malla ya matukar tashi a lokacin da ya tarar da Bintu tare da I.B. Jikin Garbati ya ki ci, ya ki cinyewa.
Shi kuma Nasir ya shiga wani hali sakamakon kin kulashi da Stephanie ta yi.
Hankalin Kawu Malla ya matukar tashi a lokacin da ya tarar da Bintu tare da I.B. Jikin Garbati ya ki ci, ya ki cinyewa.
Shi kuma Nasir ya shiga wani hali sakamakon kin kulashi da Stephanie ta yi.

                            DOWNLOAD NOW

GET MORE HAUSA SONGs

No comments:
Write Comments