Saturday

Home Zaben Kano: Sakamakon zaben cike-gurbi na Gwamna Ya Kammala.
Yanzu haka rahotanni na zuwa mana cewa ana cigaba da fitar da sakamakon zaben cike-gurbi da aka gudanar a jihar Kano jiya inda aka yi ta samun rikici a wasu mazabun da ake karasa zaben yau a cikin jihar.
Abba gida gida result,

Ana dai takara ne kurum tsakanin Gwamna mai-ci Dr. Abdullahi Unar Ganduje da kuma Injiniya Abba Kabir Yusuf na PDP.  hukumar zabe na kasa watau INEC ta tabbatar da wadannan sakamako wanda zaku gani a kasa , saidai a yanzu haka ana jiran kananan hukumomi 2 don bayyan sakamakonsu. Sune Nasarawa da Kibiya.

DAGA HUKUMAR ZABE TA KANO


1 - Karamar Hukumar Kibiya
APC - 984
PDP - 05

2 - Karamar Hukumar Karaye
APC    1,371
PDP    27

3 - Karamar Hukumar Garunmalam
APC= 235
PDP= 01

4 - Karamar Hukumar Gwarzo
APC = 2,784
PDP = 34

5 - Karamar Hukumar Sumaila
APC = 967
PDP = 154

6 -Karamar Hukumar Wudil
APC = 954
PDP = 23

7 - Karamar Hukumar Bichi
APC = 1,969
PDP = 39

8 - Karamar Hukumar Rogo
APC = 1,033
PDP = 162

9 - Karamar Hukumar Makoda
APC = 360
PDP = 0

10 - Karamar Hukumar Gezawa
APC = 167
PDP = 27

11 - Karamar Hukumar Kura
APC = 807
PDP = 528

12 - Karamar Hukumar Madobi
 APC   908
 PDP    164

13 - Karamar Hukumar Dawakin kudu 
 APC 248
 PDP  62

14 - Karamar Hukumar Tofa
APC 628
PDP 190

15 - Karamar Hukumar Dala
 APC 2,905
 PDP  3,138


16 -  Karamar Hukumar Doguwa
  APC 1998  PDP 24

17 - Karamar Hukumar Tudun Wada
APC  2,557
PDP  508


18 - Karamar Hukumar Gaya
APC  1,051
PDP  52619 - Karamar Hukumar Albasu
APC 1,804
PDP 66


20 - Karamar Hukumar Gezawa
    APC 167
    PDP 27

21 - Karamar Hukumar Takai
 APC 4,221
 PDP  149

22 - Karamar Hukumar Danbatta
  APC  608
  PDP  024

23 - Karamar Hukumar Gabasawa
   APC  728
   PDP   329

24 - Karamar Hukumar  Minjibir
APC  2,214
PDP   226

25 - Karamar Hukumar Nasarawawa
APC 10,536
PDP  3,409

26 - Karamar Hukumar Rano
   APC 2,337
   PDP  37

27 - Karamar Hukumar  Rimin gado
APC 1,463
PDP  12

28 - Karamar Hukumar Warawa
   APC  501
   PDP   152

29 - Karamar Hukumar Bebeji
   APC 205
   PDP  0

KU KARANTA: Da duminsa: Sa'o'i kadan kafin zabe, Dan takarar APC a wata jiha ya koma PDP 

Ku kasance da mu.
No comments:
Write Comments