Tuesday

Home Da dumi dumi : Amina amala ta maka gabon a kotu ta nemi diyyar naira miliyan 50
AMINA AMAL TA MAKA HADIZA GABON A KOTU TARE DA NEMAN DIYYAR NAIRA MILIYAN 50
Amina amal pictures

amina amal

Bayan bullar rikici tsakanin 'yan wasan Hausa Amina Amal da Hadiza Gabon, wanda ya kai ga duka da tonon asiri, tare da yayatawa a duniya ta kafafen sada zumunta na zamani.

KARANTA KUMA : Yadda muka damke mutane sama da 50 dake rubutawa wasu jarabawar UTME : JAMB

KARANTA KUMA : Yadda muka damke mutane sama da 50 dake rubutawa wasu jarabawar UTME : JAMB 


A karshe Amal ta maka Gabon a kotu tana mai neman ta biya ta diyyar Naira Miliyan hamsin a matsayin bata mata suna gami da tursasawa tare da cin zarafi.

READ MORE
No comments:
Write Comments