Saturday

Home Da dumi- dumi: kungiyar MOPPAN ta sasanta Ali nuhu da Adam. A zango


- An sasanta Ali Nuhu da Adam A. Zango.

- Ali nuhu zai janye karar da ya shigar

- A.  Zango ya ba Ali hakuri kan zagin 
mahaifiyarsa.

- Ali ya yafe wa Zango.

- Kwamiti ya bukaci Ali da Zango su ja kunnen yaransu.


fadan ali nuhu da adam zango,  adam a zango,  amina amal and hadiza gabon

Hadaddiyar kungiyar masu shirya finafinan Hausa ta kasa, MOPPAN, karkashin jagorancin Malam Abdullahi Maikano, ce ta yi wannan aiki a ofishin dattijon Kannywood kuma shugaban majalisar amintattu na kungiyar, wato Malam Abdulkarim Mohammed a yau Asabar.

Sakataren kungiyar MOPPAN reshen jihar Kano, Malam Salisu Officer, shi ne ya tabbatar da wannan bayani, yana mai cewa, yanzu Ali zai janye karar da ya kai Adamu.

No comments:
Write Comments