Saturday

Home Dadin Kowa Sabon salo Episode 102 - Daga Arewa24 TV
Hannatu na kan gwiwa, nakuda ta zo da gardama, asibiti na bukatar kudi, Kamaye ba kudi babu dalilinsu, abin da ya rage a yanzu shine wata 'yar tunkiyar Adama da take kiwo ita za'a sayar, kuma ko da an sayar din kudin ba zasu isa ba.

Duba wannan :  Kwana Casa'in - Kashi Na Daya 1 - AREWA24.

No comments:
Write Comments