Thursday

Home Hotuna : Yadda gwamna elrufai ya fatattaki masu garkuwa da mutane a hanyar Abuja

Wani jawabin da mai magana da yawun gwamna, Samuel Aruwan, ya saki ya nuna cewa a jiya Laraba, gwamnan ya nufi birnin tarayya Abuja sai ya isa kauyen Akilubu misalin karfe 3:40 na rana, kawai sai ya hagi tarun motoci kan hanya inda sukace masu garkuwa da mutane na kan gaba.

KU KARANTA: A karon farko Shugaba Buhari ya yi magana akan zaben Kano.

Yace: "Jami'an tsaron gwamnan sun kawar da masu garkuwa da mutanen wadanda suka arce cikin daji."
"Bayan bude hanyar, gwamna El-Rufa'i ya bada umurnin cewa wadanda yan bindigan suka jiwa rauni a kaisu asibiti da gaggawa."
"Kana gwamnan ya umurci jami'an tsaro su tsananta sintiri a hanyar domin kawar da yan barandan."

GA HOTUNAN
DUBA KUMA
Top3
You may Like the vedio? WATCH IT HERE

No comments:
Write Comments