Wednesday

Home Wata sabuwa a Kannywood : Mustapha Naburaska ya maka Hadiza gabon a kotu

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Naburaska ya maka abokiyar sana'arshi, Hadiza Gabon a kotu bisa zargin yi masa barazana da rayuwa da batanci.
Hadiza gabon,  naburaska, NABURASKA YA MAKA HADIZA GABON A KOTU
NABURASKA YA MAKA HADIZA GABON A KOTU

Kotu tana umartan Hadiza Gabon da ta bayyana a gabanta gobe alhamis 25-4-2019 da misalin karfe 9 na safe.
takardar kara,  NABURASKA YA MAKA HADIZA GABON A KOTU
takardar kara, 

Jama'a wai shin me Hadiza Gabon take takama dashi ne take cin mutuncin mutane har ake yawan kaiwa kararta kotu?

Idan baku manta ba a makonnin da suka gabata itama Amina Amal ta maka hadiza gabon a kotu,

Bayan bullar rikici tsakanin 'yan wasan Hausa Amina Amal da Hadiza Gabon, wanda ya kai ga duka da tonon asiri, tare da yayatawa a duniya ta kafafen sada zumunta na zamani.

ana cikin haka sai kawai aka karajin wata sabuwa ta bullo inda Ali nuhu ya maka adam a zango a kotu.

KARANTA KUMA : Yadda ake mayar da hakora suyi haske ƙal-ƙal a cikin awa daya  

Ko mene ya kawo wannan baraka a masana antar ta kannywood? 

No comments:
Write Comments