Friday

Home Yadda Hadiza gabon ta sace wayar Amina Amal ta kulle mata shafin instagram.
YADDA HADIZA GABON TA SACE WAYAR AMINA AMAL TA KUMA TOSHE MATA SHAFIN TA TA INSTAGRAM.

Wata majiya daga masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood dake Kano ta shaidawa Hantsi24 cewa yar wasan kwaikwayon nan Hadiza Gabon ta sacewa jaruma Amina Amal wayar ta ta hannu.

DUBA WANNAN : Yadda aka kama wasu mutane 3 yayin da suke yunkurin tono gawa daga kabari.

An yita yada faifan bidiyon yadda Hadiza Gabon din tayi ta jibgar Amal a wani faifan bidiyo saboda wai Amal din tayi mata sharrin cewa ita yar madigo ce, ko da yake Amal din babu inda ta kama sunan Gabon.
Hotunan Amin Amal,  Hotunan Hadiza gabon, Hadiza abon and amina amal,  Amina amal and Hadiza gabon

Hadiza gabon vs Amina Amal video.

DUBA BIDIYON ANAN


Karanta wannan : Yadda aka kama wasu mutane 3 yayin da suke yunkurin tono gawa daga kabari.

Majiyar ta fada mana cewa bayan Gabon ta yiwa Amal tsinannen duka ta kuma dauke wayar ta tayi gaba da ita, inda kuma ta toshe shafin ta na Instagram.
No comments:
Write Comments