Monday

Home Rarara ft Gwanja - Ganduje a Next Level - Kubar Tsula a O'level Mp3
Sabuwar wakar Rarara Ganduje a Next level,  Kubar Tsula a O'level. 


Kubar Tsula a O'level.


Barkanku da kokari,  muna godiya bisa ziyartar wannan shafi da kukeyi a kullum,  ku cigaba da kasancewa da mu, da fatan ana cigaba da hakuri da wannan NEXT_LEVEL.🔊
 Arewa24.com.ng🔗

A cikin wakar zakuji Muryar mawakan siyasa kamar haka. 
  • Rarara 
  • Ado Gwanja
  • Jamil Jadda Garko
  • Ibrahim Yala
  • Aminu Afandaj


KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :-

- Ganduje a Next level↗

- Kanon mu yanzu ta tabbata kai double↗

- Munafukai da "yan tsurku ina kuke↗

- Baba ganduje a next level↗

- Kubar tsula a O'level↗

- Gwaman kake baba ba sa'an mai gammo ba↗

- Jujjuya garinka mu baza muji haushi ba↗

- Gwamna kai ke da jiniya tsula yana tasha↗

- Yaran tsula sun fadi,  shima tsula ya fadi↗

- Hawa biyu kayi baba↗

- Baka fara an kada kai da white paper ba↗

- Karyar masu cecekuce↗

- Kano ta ganduje ce↗

- Ka saitashi ganduje tsaf,  banji haushinka ba↗


PLAY NOW🔊⤵⤴⤵⤴⤵

Open this site with chrome or firefox to play it online or click below link to direct download. (Audio file by Pressloaded.com). Post Your comment.

DOWNLOAD IT HERE🔊⤵⤴⤵⤴
No comments:
Write Comments