Thursday

Home Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya sauka a birnin Madina : Hotuna
Mun samu cewa a Yammacin yau Alhamis, 16 ga watan Mayun 2019.

shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Madina na kasar Saudiya domin gudanar da ibadar Umarah a cikin wannan babban wata na Azumin Ramalana.

DUBA WANNAN : Kwana Casa'in - Kashi Na Shida 6 - AREWA24.  

Buhari in makka

Ziyarar shugaban kasa Buhari ta yi daidai da amsa goron gayyata na masarautar Saudiya karkashin jagorancin Sarki Salman Bin Abdulaziz kamar yadda fadar shugaban kasa ta bayyana.


No comments:
Write Comments