Sunday

Home MP3 Music Abdul D One - Babban Yaro (Download)
Mp3 Wakar Abdul d One - Babban Yaro ;  hmmm to kana ina babban yaro ince kuna ina manyan yara kuzo fa ga taku domin nishadantar daku.
Music Abdul D One - Babban Yaro

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Babban yaro nakine ni

– Zanyi rawa da kidanki a fili

– Babban yaro takace ni
– Zanyi rawa da kidanka a fili

– Sa dani sahun farko na mika hannuwa na

– Idan kina cikin dimuwa ban toshewa

– Kirani karkice aa zan kasa nutsuwa
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments