Sunday

Home Mp3 Music Ahmad Delta -Gani Gaka - Download

Mp3 Music Ahmad Delta -Gani Gaka - Download


Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Gani Gaka ” wannan wakar Ta musammance musamman ga wanda sukasan waye mawaki ahmad delta indai wajan wakar soyayyace.
Mp3 Music Ahmad Delta -Gani Gaka

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Gani gaka masoyin da baida tamka

– Rai zana saki in ajeki kada nai rashinki manufata

– Komai namiki kauna tajani kambu ki bani yan mata

– Rai ka sakani ciki ka ajeni kauna kabani yan mata

– Tafi zana bika yarda nabaka kai zanasa a masarauta

– Ga zance abaka so zan furta miki kauna ba amata jan jani

– Buri rai ya cika so yabi jika ga sako karbeni

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments