Monday

Home Mp3 music : Isah Ayagi Ma'anar kauna : Download
wakokin Isah ayagi

Mp3 music : Isah Ayagi Ma'anar kauna : Download

Ishah ayagi pictures, hotunan isah ayagi

Sabuwar Wakar Isah Ayagi mai suna ” Ma’anar Kauna ” wannan wakar itakuma ma’anar kauna zata fada muku to kuna ina masoya kuzo kuji ma’anar kauna.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ma’anar kauna

– Rayuwa tare

– Mutuwa tare

– A cikin soyayya

– Ko ramin kura ba zaikai so hadari ba

– Ko sakaken zaki ba zai kai so barna ba

– Mutukar in harda kuskuren ba ayo dace ba

– Sai kokawa

– kuma ba nutsuwa

– Rikicin soyayya

– Na haddasa jinya

PLAY NOW


OR


>>>DOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments