Sunday

Home Mp3 Music Nura M Inuwa - Jini Daya (Download)
Sabuwar Wakar Nura M Inuwa mai suna ” Jini Daya ” Kuna ina masoya nura m inuwa kuzo domin kuma ku samu naku.

GASA!!GASA!!GASA!
Music Nura M Inuwa - Jini Daya

Assalamu’alaikum wa rahmatullahi ta’ala wa barakatuhu.A kokarin da mukeyi na nishadantar daku da Fina-finai da wakoki daga Kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT, Muna Sanar da Masoyanmu gasa ta musamman da kamfanin ABNUR ENTERTAINMENT ya saka akan wanna waqar mai Suna JINI DAYA ta film din JININ DAYA.Tsarin yadda muke so gasar ta kasance shine kamar haka.

Ana son mata biyu da maza biyu suyi takaitaccen video na minti daya Kacal ba tare da yin rawa ba kuma ba tare da yan rawaba,sai suyi posting a Instagram suyi tagging din page din ABNUR ENTERTAINMENT,ABDUL AMART MAIKWASHEWA,NURA M INUWA DA SADIQ N MAFIYA.

Duk group din da video dinsu yapi burgewa suna da kyauta ta musamman ta Naira Dubu Hamsin (N50,000).

Gasar ta fara daga ranar litinin 15/07/2019 zuwa litinin 22/07/2019.Zaku iya samun waqar kai tsaye a page din Utube na NURA M INUWA,ABDUL AMART MAIKWASHE,ABNUR ENTERTAINMENT da AREWABLOG,ko kuma a whatsapp 08036206793.

Allah ya ba mai rabo sa’a. Ameen.
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments