Wednesday

Home Mp3 music : Sabuwar wakar kwankwaso mai taken "Mujinjinawa Jagora" : Tijjani gandu
Mp3 music : Sabuwar wakar kwankwaso mai taken "Mujinjinawa Jagora" : Tijjani gandu .

Kwankwaso songs, sabuwar wakar kawankwaso, mujinjinawa jagora song


Sabuwar wakar kwankwaso mai suna wadda tijjani gandu yayi masa.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR.

- Jinjina mukeyi, gaisuwa mukeyi↗

- Kwankwaso kayi mun gani↗

- Kwankwasiyya taimako↗

- Kuzo mu jinjinawa jagora↗

- Yiyi kokari↗

- Yayi mana ayyuka na Alkhairi kamar zubar ruwa↗

- Tambura na girma muke bugawa babba↗

- Taimako kakeyi ba ci da wawura ba↗

- Tambarinka taimako bawai hadin fada ba↗

- Mu kanawa duka kwankwasiyya ne jumla↗

- Mabiyan kwankwaso jariman mutane ne↗

Play online⤵⤵

Or

DOWNLOAD NOW

Note: Audio the Audio file found on google drive, so when above link open kindly click on download button at top right of the page.
No comments:
Write Comments