Thursday

Home Music mp3 Abba Ganga -Adashin Kauna : Download

Music mp3 Abba Ganga -Adashin Kauna

Music mp3 Abba Ganga -Adashin Kauna : Download

Sabuwar Wakar Abba Ganga mai suna ” Adashin Kauna ” To shi kauna ma har wani adashi ne dashi to kawai ku biyomu domin jin me yace akan wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Nayi zubi yau na debi adashin kauna

– Wanda ya jure farkonta zayaci ribar karshenta

– Ko bugu na aljan bai ya bugun so zafi ba

– Ko uwar tumbele tinkiya bata kai so wauta ba

– Ko kai sarki ne so baiki yasa kaso baiwa ba

– Shi kesawa maraji ya zamo shiryaye

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments