Wednesday

Home Music Mp3 Ahmad Delta - Lubiyar Soyayya ; Download

Mp3 Music Ahmad Delta - Lubiyar Soyayya ; Download

Music mp3  Ahmad Delta -Lubiyar Soyayya


Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Lubiyar Soyayya ” wannan wakar gaskiya tayi dadi sosai nasan bama ni kadaiba kuma zakuji dadinta.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zuci zan buda naji kamar tana duka

– So ya harbeta

– Indai zata zan kaita
– Ba wanda yakai maiyin soyayya jure bakar wuya

– Tamkar hatsari take in anfara dole a tausaya

– Ance komai nisan jifa kasa yake dira

– Sone zai canzamin suffa naki nake hara

– Banboye sirrin saine yasa dansa na yunkura

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments