Saturday

Home Music Mp3 : Annur H Abnur -Soyayya

Music Mp3 : Annur H Abnur -Soyayya


Sabuwar Wakar Annur H Abnur mai suna ” SOyayya ” to kunji shima soyayya hmm lallai soyayya mawaka suna bata gudun mawa sosai domin nishadantar da masu yinta.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Soyayya ni nake nashirya

– Bakomai zuciyata amsa

– Kinji irin gashi akewa lamba

– Soyayya ni dake na saba

– Mai da akwai naga baya duba

– Ni saike kin dashe ya tasa

– Mai sanyi zuciya ka haska

– Mai nauyi ban kiran sunanka

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments