Thursday

Home Music mp3 Habeeb Director -Mai Laya : Download

Music mp3 Habeeb Director -Mai Laya: Download

Habeeb Director -Mai Laya

Sabuwar Wakar Habeeb Director mai suna ” Mai Laya ” wakar mai laya wakce da yanzu haka ake daukar fim din mai laya wanda kamfanin sultan suka dauki nauyi fim din ya hada manya jarumai ali nuhu adam a zango.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Dakai na saba rashinka ba dadi zuciyata ta kasa jurewa

– Shakuwa intai shakuwa akwai dadi

– Akasin haka wajan rabuwa abin haushi

– Zamanmu ni dake a rayuwa gwanin dadi

– Bama fada bale mukwan a cikin fushi

– Shakuwa tayimin gudin barewa

– Har kafafu sun kasa zaunawa

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments