Friday

Home Music mp3 Hamisu Breaker -Karshen Kauna

Music mp3 Hamisu Breaker -Karshen Kauna

Music mp3 Hamisu Breaker -Karshen Kauna

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Karshen Kauna ” tofa kauna har karshene da ita to ko meye karshen kauna ku biyomu a cikin wannan wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Hayya ki kulamin kirifamin in gode miki

– Ka tahomin ciremin dukan shamaki

– Ki azamin rikamin mu tare farmaki

– Karbanyamin idaya muga yaya yake

– Sai ki sawa gamyya saka sabo take

– Sakar sonka ta sarke ni sikewa nake

– Saka sakonki a hannunki ki miko

– Daga kallonka nake sonka da baiko

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments