Thursday

Home Music mp3 : Operan Waka - Yan Mata
Sabuwar Wakar Matashin Mawaki Operan Waka mai suna ” Yan Mata ” to kuna ina yan mata kuzo fa ga sabon mawaki kunyi domin shima ya nishadantar daku da wakokinsa.
Music mp3 : Operan Waka - Yan Mata

Mawakin Yazo da salo na musamman domin ya baku mamaki.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Yan mata kun zama abin alfahari

– Ga gangata gareku sai kuyi nazari

– Yan mata damu da kune a gari

– Inbabuku ai sam bamu da kima a gari

– Yan mata adon gari

– Yan mata adon Gari
PLAY NOW

OR

DOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments