Tuesday

Home Music mp3 : Sabuwar Wakar Anasco | Zinariya
Anasco zinariya mp3.

Sabuwar Wakar Anasco mai suna ” Zinariya ” wannan wakar anyita a salo na soyayya domin nishadantar daku masoya a koda yaushe musamman ma ƴan soyayya.

Anasco zinariya

GA KAƊAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zinariya zana kiraki kina da kyan sura

– Kallonki ne zuciyata zatayo sanyi

– Tun assali soyayyata ke na mikawa
– Ko wajanki inai wanka ina gaggawa

– Lafuzanki tattausa kunaye basu mantawa

– Dare da rana bama batun rabewa.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments