Thursday

Home Music Mp3 :- Ussy M Peace - Rahama Sadau

Sabuwar wakar Ussy M Peace - Rahama Sadau

Music Mp3 :-  Ussy M Peace - Rahama Sadau

Sabuwar Wakar Ussy M Peace wace yayiwa shahararriyar jarumar kannywood wato ” Rahama sadau ” to kuna ina masoya rahama sadau ga taku fa daga bikin ussy.

Kada ku bari wannan wakar ta wuceku domin jin abinda tazo dashi kawai ku biyomu kuma ku isar da sako zuwa ga rahama sadau.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments