Friday

Home Music mp3 : Yusif Sweeden Ft Rabiu M Inuwa -Rudanin Soyayya

Music mp3: Yusif Sweeden Ft Rabiu M Inuwa -Rudanin Soyayya

Music mp3 : Yusif Sweeden Ft Rabiu M Inuwa -Rudanin Soyayya

Sabuwar Wakar Yusif Sweeden Tare da Rabiu M Inuwa mai suna ” Rudanin Soyayya” to kunji soyayya rudani gareta ko ince dama tana da rudani kawai kuzo kuji abinda mawakan uke fada a wakar tasu.

Kai wai kowa waka akan soyayya da kauna amma yaudara ba afiya yimata ba.

Ku biyomu domin jin wakoki masu ratsa zukata.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments