Friday

Home Mp3 Music : Shamsu Alale -Wata Rana Sai Labari

Mp3 Music : Shamsu Alale -Wata Rana Sai Labari

Mp3 Music : Shamsu Alale -Wata Rana Sai Labari

Sabuwar Wakar Shamsu Alale mai suna ” Wata Rana Sai Labari ” haka ne shamsu alale wata rana sai labari yau kaine gobe ba kaiba yau ga kai gobe ga waninka Allah yasa mu dace.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Wata rana wata rana

– Wata rana sai labari

– Ka zamo mai niyar kairi na fadama

– In anma sharri kada ka bishi ka rama

– Rayuwata ni Bana hada husuma

– Wai mai zaisani na dama

– Wata rana sai labari


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments