Tuesday

Home Mp3 Music : Umar India -Zahra (Audio)

Mp3 Music : Umar India -Zahra (Audio)

Sabuwar wakar umar indiya zahra, Mp3 Music : Umar India -Zahra (Audio)


Sabuwar Wakar Umar India mai suna ” Zahra ” wannan wakar ta musammance musamman masu masoyiya zahra zasuji dadin wannan wakar kawai ku biyomu a cikin wannan wakar:-

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Zahra yar fara kyakkyawa juyo ki kalleni

– Zahra yar fara kyakkyawa yar doguwa maikyan hali

– Zahra yar fara kyakkyawa maikyan fuska

– Zahra yar fara kyakkyawa zanso ki juyo ki kalleni

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments