Thursday

Home Mp3 Music : Umar M Shareef – Fadli Falala New Song 2019

Sabuwar Wakar Umar, M Shareef Ta Wannan Shekarar 2019 Mai Taken Fadli.


wakar Tayi dadi sosai Daga bakin Shagararren Mawakinan Wato Umar M Sharif.

Ga kadan daga cikin baitocin wannan wakar.

- Fadli falala anyi wa dan adam sai godiya

- Bazan So Ba.. Ko DA Was a Bazan BarKi Ba,

- Na Duba Duk A Ciki Banga KamarKi Ba,

- Mun Saba Ni Dake Baza, a Rabamu Ba,

- Mun Caba , Mun Munyo Sure Baza.a Rabamu Ba,

- Shine Dai Dai Tun Daganan Mu Baryin FargaBa,

- Ke Na So Tun DA Ni Kiso Hakan Yay Kyautuwa.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments