Thursday

Home Mp3 music : Umar M Shareef – Karki Manta Dani New Song 2019

Umar M Shareef – Karki Manta Dani New Song 2019


Umar M Shareef – Karki Manta Dani New Song 2019


Sabuwar wakar umar m shareef Mai taken "Karki manta dani Alkawarin mu na nan".
Wannan wakar tayi dadi sosai ga kadan daga cikin baitocin ta.
 
- Alkawwarin Mu Nanan,

- Alkawarinmu Nanan,

- Komai Nisa Na Dare Ashe Gari Zai Waye Waaa,

- Komai Nisan Jifa Ashe, Kasa Zai Dawowa…

- Rabon Kwado Ko Yahau Samaaaa.. Kasa Zai Sakkowa,

- Na Cire Raina A Gamo Dake,

- Na Dau Hakuri Zan Manta Dake,

- Na Kasa Yin Rayuwa Babu Ke,

- Kullun Tunanina Yaya Kike,

- Alkawarin Mu Nanan Dani Dake.. Kona Mutu Kinanan A Zuciya,

- Alkawarin Mu Nanan Dani Dake.. Kona Mutu Kinanan A Zuciya,

PLAY NOWORDOWNLOAD NOWNo comments:
Write Comments