Friday

Home Music Mp3 : Abba Ganga -Musayar So

Music Mp3 : Abba Ganga -Musayar So

Music Mp3 : Abba Ganga -Musayar So

Sabuwar Wakar Abba Ganga mai suna ” Musayar So ” wannan wakar ta musammance hmm dama a so akwai musaya koda yake mu bamu zo wannan bangaren ba amma ban sani ba kosu masu saurare sun sani, kawai ku biyomu domin saurare.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Bani na baki muyi musayar soyayya

– Kinyi dashe a zuciya ke kikazo ta daya

– Naci gari soyayya yau na sam matsaya

– Zana rike alkawari naki masoyiya

– Nafi bida a sandina ki dariya

– Ga zuciyata riketa amana

– Murike sirri na junanmu karda ki tona

– Yaudai yar manuniya tariga ta nuna

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments