Friday

Home Music mp3 : Hassan Isah Kuraku -Waleeda (Music Audio)

Music mp3 : Hassan Isah Kuraku -Waleeda (Music Audio)

Music mp3 : Hassan Isah Kuraku -Waleeda (Music Audio)

Sabuwar Wakar Matashin mawaki Hassan Isah Kuraku mai suna ” Waleeada ” wannan wakar ta musammance mu samman ga masu masoyiya waleeda domin nishadantar daku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Waleeda kin tafi kin barni

– Ya waleeda

– Waleedata ina kikene nazo gunki

– Nayi nema har yanzu babu labarinki

– Sahibata ina kika shigene ki kaimin rata

– Masoyiyata kece farin cikin zuciyata


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments