Tuesday

Home Music mp3 : Umar India -Fadeela (Audio)

Music mp3 : Umar India -Fadeela (Audio)

Wakokin Umar india, Music mp3 : Umar India -Fadeela (Audio)

Sabuwar Wakar Umar India mai suna ” Fadeela ” wannan wakar yayita akan wani labari da yake bayarwa na soyayyarsa da fadeela abin gwanin sha’awa amma…

Kawai ku biyomu a cikin wannan wakar tasa domin jin mai yazo dashi a cikinta.

Ku kasance damu a koda yaushe domin jin wakokinsa.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW

No comments:
Write Comments