Tuesday

Home Music : Sabuwar wakar Abdul D one "Mahaifiya" (Audio)

Music : Sabuwar wakar Abdul D one "Mahaifiya" (Audio)

Sabuwar wakar abdul d one , Music : Sabuwar wakar Abdul D one "Mahaifiya" (Audio)

Sabuwar Wakar Da Abdul D One yayiwa Uwa mai suna ” Mahaifiya ” wannan wakar ta iyayenmu ce mata domin nishadantar dasu da kuma nuna mahimmancin iyaye.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ya mamma ya mamma

– Mahaifiya soyayyarki mama tacika zuciya

– Tinanina randa zaki wuce ki barni mahaifiya

– Koni inwuce in barki ibarki a zaune cikin duniya

– Ya Allah Ya Allah

– Dubi mahaifiya kasata cikin aljanna dan kairul anbiya


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments