Sunday

Home Sabuwar wakar Umar M Sharif "Laifina Ne" (Download)

Sabuwar wakar Umar M Sharif "Laifina Ne" (Download)

Umar m sharif 2019 songs, Sabuwar wakar Umar M Sharif "Laifina Ne" (Download)

Sabuwar wakar umar m sharif mai suna "laifina ne"

GA KAƊAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-
- Nai Miki Laifi Yau Nazo Ina Neman Afuwa↗

- KarKi Tafi Nidai Ki Mini Koda DaQuwa↗

- Hakane Zayafi Zai Ragemini Saukin Damuwa↗

- Na Riga Na Tafi Bana Jin Masu Kururuwa↗

- Afuwanki Nai Nema Taimaka Ki Ban Dama.↗

- Hannunki In Kama Yau Tunda Na Gane Laifina.

- Laifina Ne, Nagane Laifi Na Ne↗

- Barni Na Ganki, Kar Zuciyata Ta Kone.↗

- Ki Yafemin Yafe, Afuwa Kiyi Min.↗

- Bazan Warke Ba Sai In Kin Tankamin↗PLAY NOWORDOWNLOAD NOW


No comments:
Write Comments