Thursday

Home Umar m sharif 2019 New song : "Murmushi" (Download Audio)

Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019

Umar M Sharif – Murmushi New Song 2019, Umar m shareef 2019

Sabuwar Wakar Fasihin Mawakinnan Wato Umar M Shareef mai taken Murmushi Adon Na Fuska.

Kamar Yadda Muka Saba Kullum Yau Ma Shafin

Yazo Maku Da Zazzafar Sabuwar Wakar Umar M Shareef.

Wannan Wakar Tayi Dadi Sosai Koda Daman Kowa Yasan Waye Umar M Sharif wajen iya wakokin soyayya.

Ga Kadan Daga cikin Baitin wannnan wakar.

- Murmushi Kinyi Min Ado Na Fuskar ki Ne Nagani Ya Taho Ya Doke Zuciya Ta.

Wannan Wakar Tayi dadi sosai Ku saukar Da Ita Kan wayar ku domin Jiye ma kunnuwan ku.DOWNLOAD NOW

@Arewasound

No comments:
Write Comments